Türkiye
Bai kamata ƴan ba-ni-na-iya su shigo da matsalolinsu Gabas ta Tsakiya ba: Turkiyya
Babban jami'in diflomasiyyar Turkiyya Hakan Fidan a wata ganawa da manema labarai tare da takwaransa na Qatar Sheikh Abdulrahman Al Thani, ya yi gargadin yiwuwar rikici ya mamaye yankin Gabas ta Tsakiya, wanda ya taso sakamakon yakin Isra'ila a Gaza.Türkiye