Duniya
TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Sojin ruwan Isra'ila sun yi ruwan bama-bamai a Gaɓar Tekun Gaza da kai hare-hare ta sama a arewacin ƙasar
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 200 tana yi a Gaza ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,151 tare da jikkata mutum sama da 77,084 a yayin da aka gano manyan ƙaburbura cike da gawawwaki, yawancinsu mata da ƙananan yara.Duniya
Shugaban hukumar leƙen asirin sojin Isra'ila ya yi murabus saboda harin Hamas na 7 ga Oktoba
Shugaban hukumar leƙen asirin sojin Isra'ila Aharon Haliva, ya zama jigo na farko a Isra'ila da ya yi murabus bayan harin da Hamas ta kai ranar 7 ga watan Oktoba, yana mai dorawa kansa laifin rashin hana ko dakile aukuwar harin.Duniya