Duniya
Kai-tsaye: Kungiyoyin gwagwarmayar Falasɗinawa sun yi artabu da sojojin Isra'ila a Rafah
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga kawana na 215, inda ya yi sanadin mutuwar aƙalla Falasɗinawa 34,789 — waɗanda kashi 70 daga cikinsu jarirai ne da yara da mata — sannan sama da mutum 78,204 ne suka jikkata.Afirka