Duniya
Kai-tsaye: Majalisar Dattawan Amurka ta amince da bai wa Isra'ila tallafin soji na dala biliyan 26.6
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 201. An kashe aƙalla Falasdinawa 34,183 - galibinsu jarirai da yara da mata. An raunata wasu sama da 77,143. MDD ta ce an aikata "laifin yaƙi" bayan gano gawa sama da 300 a kaburburan bai-ɗaya a Gaza.Afirka