Karin Haske
Yakin Sudan: Yadda aka shekara ana yaƙi amma duniya ta gaza daukar mataki
Idan ka bibiyi shekara daya da aka yi ana gwabza yaki a Sudan, za ka fahimci yadda duniya ta kawar da kanta daga kasar wadda take cikin mawuyacin halin kunci, da kuma yadda mutanen kasar suke jure da wahalar da suke ciki.Türkiye
Tauraron ɗan'adam na farko na Turkiyya da ke sa idanu a duniya ya shafe shekara guda a sama
IMECE da aka harba sama a ranar 15 ga Afrilun 2023, ya gudanar da aikinsa cikin nasara, in ji Ministan Fasahar Ƙere-Ƙere da Masana'antu na Turkiyya, yana mai ƙarawa da cewar Turkiyya ta bayyana bajintarta a fagen fasahar zuwa sama.Afirka