Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Dana Air: An bayar da umarnin yin bincike kan kamfanonin jiragen sama a Nijeriya
Ministan Ma'aikatar Sufurin Jiragen saman Nijeriya Fetus Keyamo ya umarci hukumar NCAA ta dakatar da kamfanin jirgin Dana, yana mai cewa hatsarin jirgin kamfanin na baya-baya ya haifar da fargaba game da lafiyar fasinjoji da ayyukan ma'aikatar.Labarai
Duniya
'Yan Houthi na Yaman sun kai hari kan jiragen ruwan Isra'ila da Amurka da Birtaniya 102 a rikicin Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 202. An kashe aƙalla Falasɗinawa 34,262 - galibinsu jarirai da yara da mata. An jikkata sama da 77,229. MDD ta ce an aikata "laifin yaƙi" bayan gano gawa sama da 300 a kaburburan bai-ɗaya a Gaza.Duniya
Ambaliya: An samu rahoton ɓullar wata cuta mai alaƙa da gurɓataccen ruwa a Dubai
A ranar 16 ga watan Afrilu ne aka tafka ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a Dubai ta Hadaddiyar Daular Larabawa wanda ya kawo tsaiko a wasu sassan ƙasar da dama kana lamarin ya haifar da ambaliyar ruwa da ya mamaye wasu birane.Türkiye