Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
'Yan Houthi na Yaman sun kai hari kan jiragen ruwan Isra'ila da Amurka da Birtaniya 102 a rikicin Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 202. An kashe aƙalla Falasɗinawa 34,262 - galibinsu jarirai da yara da mata. An jikkata sama da 77,229. MDD ta ce an aikata "laifin yaƙi" bayan gano gawa sama da 300 a kaburburan bai-ɗaya a Gaza.Labarai
Duniya
Ambaliya: An samu rahoton ɓullar wata cuta mai alaƙa da gurɓataccen ruwa a Dubai
A ranar 16 ga watan Afrilu ne aka tafka ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a Dubai ta Hadaddiyar Daular Larabawa wanda ya kawo tsaiko a wasu sassan ƙasar da dama kana lamarin ya haifar da ambaliyar ruwa da ya mamaye wasu birane.Türkiye
Jami'o'in Turkiyya sun goyi bayan zanga-zangar goyon bayan Falasdinu a jami'o'in Amurka
Wata sanarwar hadin gwiwa da jami'o'i 16 suka fitar ta bayyana cewa, matakin da hukumomi ke ɗauka a kan zanga-zangar lumana da daliban jami'o'i a Amurka ke yi, "take 'yancin ɗan'adam ne da 'yancin karatu.Türkiye