Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Wasu fitattun ƴan arewacin Nijeriya sun gargaɗi Shugaba Tinubu kan bai wa sojojin Faransa da Amurka matsuguni
Wasu daga cikin fitattun ƴar arewacin ƙasar sun yi zargin cewa Amurka da Faransa na kamun ƙafa a wurin gwamnatin Nijeriya domin ba su wurin da dakarunsu za su kafa sansani bayan ƙasashen Nijar da Mali da Burkina Faso sun kore su.Labarai
Afirka