Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa a sabbin hare-hare da ta kai Gaza
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 193 tana yi da Falasɗinawa da ke Gaza ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 33,797 da jikkata sama da mutum 76,465 a yayin da ƴan-kama-wuri-zauna da dakarun Isra'ila wajen kashe Falasɗinawa da ke Yammacin Kogin Jordan.Türkiye
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya da Sakatare Janar na MDD Guterres sun tattauna kan halin da ake ciki a Gabas ta Tsakiya
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan da Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya sun tattauna kan kan halin da ake ciki a yankin Gaza, a cewar majliyoyin diplomisiyyar Turkiyya.Karin Haske