Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Bayanai kai-tsaye kan rikicin Iran da Isra'ila: Iran ta ce babu abin da ya sami tashoshin nukiliyarta da ke Isfahan
Isra'ila ta kai harin makamai masu linzami a yankunan Iran, kamar yadda kafar watsa labarai ta ABC News ta ambato jami'an Amurka suna cewa, yayin da Fars News Agency na Iran ya ce an ji fashewar abubuwa a filin jirgin saman Isfahan.Labarai
Duniya
Babu wata ɓarna da aka samu a wuraren nukiliyar Iran bayan 'harin da Isra'ila ta kai' - MDD
Lamari na baya-bayan nan ya biyo bayan harin Tehran inda ta harba jirage marasa matuƙa da makamai masu linzami a matsayin martani ga harin da Isra'ila ta kai kan karamin ofishin jakadancinta a Siriya a ranar 1 ga Afrilu.Türkiye