Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Bayanai kai-tsaye kan rikicin Iran da Isra'ila: Iran ta musanta iƙirarin kai mata harin 'makamai masu linzami', ta ce ta lalata jirage 3 maras matuƙa na Isra'ila
Isra'ila ta kai harin makamai masu linzami a yankunan Iran, kamar yadda kafar watsa labarai ta ABC News ta ambato jami'an Amurka suna cewa, yayin da Fars News Agency na Iran ya ce an ji fashewar abubuwa a filin jirgin saman Isfahan.Labarai
Afirka
Tunde Onakoya: Ɗan Nijeriya da ke dab da kafa tarihi a wasan dara
Tunde Onakoya yana ƙoƙarin kafa tarihi a kundin nuna bajinta na Guinness World Record a fannin wasan dara mafi daɗewa a dandalin Times da ke birnin New York na Amurka ya kuma samu goyon baya da jinjina daga ciki da wajen ƙasar.Türkiye