Duniya
KAI-TSAYE: An kashe wani kwamandan sojin Isra’ila a asibitin Al-Shifa
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 165 - ya kashe Falasdinawa akalla 31,726 tare da raunata wasu 73,792 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki.Türkiye