TRT Afirka Labarai
Afirka
Zargin almundahanar N2.7bn: An ba da belin Hadi Sirika kan Naira miliyan 100
An gurfanar da Sirika ne a gaban mai shari’a Sylvanus Oriji Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Alhamis tare da ‘yarsa Fatima, da sirikinsa, Jalal Sule Hamma, da wani kamfani mai suna Al Buraq Global Investment Limited.Labarai
Duniya
Dalilin da ya sa Firaiministan India Narendra Modi ya tsallake zaɓe a Kashmir
Manyan ‘yan takara a yankin da Musulmai ke da rinjaye su ne a manyan jam’iyyun da suka haɗa da National Conference da jam’iyyar PDP waɗanda za su fafata a tsakaninsu, sai dai suna adawa da jam’iyyar Bharatiya Janata ta Firayminista Narendra Modi.Türkiye