Türkiye
TRT Afirka Labarai
Labarai
Türkiye
Turkiyya ta yi bikin cika shekara 109 da nasarar Yakin Gelibolu
A yayin tuna wa da nasarar Gelibolu, Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa nasarar ta zama babi mai albarka, inda ta rubuta jumlar "Ba za a iya giftawa ta Canakkale ba" a tarihi ta hanyar cin galaba kan sojojin zamani.Duniya
Isra'ila ta ce sojojinta 250 aka kashe tun fara yaƙin Gaza
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 163 - ya kashe Falasdinawa akalla 31,645 tare da raunata wasu 73,676 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki.Afirka