Türkiye
TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe ma'aikatan lafiya sama da 500 a Gaza tun bayan soma yaƙi — hukumomi
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga kawana na 220, inda ya yi sanadin mutuwar aƙalla Falasɗinawa 35,034 — waɗanda kashi 70 daga cikinsu jarirai ne da yara da mata — sannan sama da mutum 78,755 ne suka jikkata.Türkiye