Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Mutum 20 ne suka mutu sakamakon harin da Isra'ila ta kai wani gida mai ɗauke da Falasdinawa kusan 100 a Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 221 inda aka kashe akalla mutum 35,173 - kashi 70% jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,061 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Labarai
Duniya
An bankaɗo yadda ake azabtar da Falasɗinawa da saka musu ƙunzugu a wani sansanin Isra'ila
Masu fafutuka sun gaya wa CNN halin da ake ciki a cibiyar azabtarwa ta Sde Teiman, inda Falasdinawan da ake rufe wa fuska da saka musu ankwa a hannaye a ko yaushe ke fuskantar fargabar a yanke musu hannun.Türkiye