Duniya
An gano wani babban kabari a Asibitin Al Shifa da ke Gaza — Rahoto
Gawawwakin da aka tono, waɗanda ba su gama ruɓewa ba, sun nuna cewa dakarun Isra'ila ba su jima da "kashe" mutanen ba, kuma alamu sun nuna cewa wasunsu marasa lafiya ne domin kuwa akwai bandeji a jikinsu, a cewar rahoton Al Jazeera.Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa a sabbin hare-hare da ta kai Gaza
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 193 tana yi da Falasɗinawa da ke Gaza ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 33,797 da jikkata sama da mutum 76,465 a yayin da ƴan-kama-wuri-zauna da dakarun Isra'ila wajen kashe Falasɗinawa da ke Yammacin Kogin Jordan.Türkiye