Rana Irin ta Yau 08.01.2019

Muhimman abubuwan da suka faru a ranar 8 ga watan Janairu.

Rana Irin ta Yau 08.01.2019

Muhimman abubuwan da suka faru a ranar 8 ga watan Janairu.

A ranar 8 ga watan Janairun shekarar alif dari tara da goma sha shida (1916) ne rundunar sojojin daular Musulunci ta Usmaniya ta yi raga-raga da hadakan sojojin kasashen yammacin duniya a yakin Çanakkale.Sojojin kasashen yamma wadanda suka kwashi kashinsu a hannu sun sheka har ya zuwa yankin Gelibolu.Wannan rashin nasarar ce ta tirsasa kwamandan sojojin ruwa na Burtaniya,Amiral Winston Churchill yin murabus daga mukaminsa.

Ranar 8 ga watan Janairun shekarar alif dari tara da arba'in da biyu (1942) ne,aka garkame babban masanin ilimin sirrin samaniya na kasar Italiya, Galileo Galilei.

Ranar 8 ga watan Janairun shekarar alif dari tara da arba'in da biyar (1945) ne,aka fara kaddamar da zirga-zirga na farko a tashar jiragen ruwa ta İskender,yanki na biyu wanda ya fi yawan al'uma a jihar Hatay,kana tasha mafi girma ta hudu a illahirin kasar Turkiyya.

Ranar 8 ga watan Janairun shekarar alif dari tara da sattin (1960) ne aka fara kaddamar da aiyukan babban madatsar ruwa na yankin Hırfanli.Madatsar wacce aka gina kan kogin Kızılırmak ta kasance a sahnun manyan madatsan ruwan kasar Turkiyya.

Ranar 8 ga watan Janairun shekarar alif dari tara da tamanin da shida ne aka bai wa manyan ma'ilmanta a fannin raya'a al'dun kasar Turkiyya takwas lambar yabo ta zakakuran Farfe-soshi.A jerin wadannan muhimman mutanen akwai, Yıldız Kenter,Hikmet Şimşek da kuma Nevit Kodallı.

 Labarai masu alaka