Rana Irin ta Yau 05.01.2019

Muhimman abubuwan da suka faru a ranar 5 ga watan Janairu.

Rana Irin ta Yau 05.01.2019

Muhimman abubuwan da suka faru a ranar 5 ga watan Janairu.

A ranar 5 ga watan Janairun 1807 ne aka kammala yakin Turkiyya-Birtaniya inda a shekarar 1809 aka sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a tsaunin Sultaniye.

A ranar 5 ga watan Janairun 1889 masanin kimiyya dan kasar Jamus Martin brendel ya dauki hoton makamashin jikin dan adam a karon farko

A ranar 5 ga watan Janairun 1922 ne aka kubutar da garin Adana dake Turkiyya a wani bangare na yakin ‘yantar da Anatoliya

A ranar 5 ga watan Janairun 1883 ne Turkiyya, Ingila da Faransa suka hada hannu indadaga baya wani bankin Jamus ya sayi layin dogo na Anatoliya-Bagdad da Mersin-Tarsus. A shekarar 1920 kuma Turkiyya ta saye shi gaba daya.

A ranar 5 ga watan Janairun 1959 ne dan kasar Turkiyya da yake kiwon dabbobi a Denizli Acipayam kuma malami ya dauke shi da sa shi a makaranta a Turkiyya sannan ya tafi Boston wato Huseyin Yilmaz ya kafa tarihi wajen samar da nazariyyar yanayin halitta sabuwa wanda hakan ya saka shi a cikin tarihi.

A ranar 5 ga watan Janairun 1993 ne Gdajen Ajje kayan tarihi na Istanbul suka samu nasarar lashe kambin gidajen tarihi na shekara da Majalisar Zartarwar Tarayyar Turai take bayarwa.

Sai an jima masu sauraro....Labarai masu alaka