Rana Irin ta Yau 04.01.2019

Muhimman abubuwan da suka faru a ranar 4 ga watan Janairu.

Rana Irin ta Yau 04.01.2019

Muhimman abubuwan da suka faru a ranar 4 ga watan Janairu.

A ranar 4 ga watan Janairun 1885 ne Dr. William West Grant ya fara yin tiyatar cire tsakuwa daga cikin mutum a garin Davenport na jihar Iowa dake Amurka. 

A ranar 4 ga watan Janairun 1967 ne aka fara aiki da btun mai na man fetur na farko da aka ciro a kudu maso-gabashin Anatoliya a gabar tekun Iskenderun.

A ranar 4 ga watan Janairun 1969 kasashen duniya suka sanya hannu kan yarjejeniyar haramta nuna wariya. A shekarar 2001 Turkiyya ta amince da wannan doka.

A ranar 4 ga watan Janairun 1976 ne aka fara shiga garin Truva inda aka kafa tarihin buyan sojoji wanda aka samarvda doki mai girman mita 12 a yankin Canakkale na Turkiyya.

A ranar 4 ga watan Janairun 1986 aka fara aikin gadar Sultan Fatih Mehmet dake Istanbul wadda ta hada nahiyoyin Turai da Asiya.

A ranar 4 ga watan Janairun 2010 aka kammala aikin ginin Burc Khalifa wanda aka amince a matsayin gini mafi tsayi a duniya wanda ke a kasar Hadadd,yar Daular Larabawa.

 Labarai masu alaka