"A gaggauta kawo daidaito tsakanin maza da mata wajen rabon gado"

Tunusiya | Daidaito tsakanin maza da mata wajen rabon gado

Tunusiya

Muna son a gaggauta kawo daidaito tsakanin maza da mata wajen rabon gado,wannan ba alfarma ba ce, hakkinmu ne,Inji daruruwan masu zanga-zangar  Tunusiya wadanda ke ci gaba da tattaki a titunan kasar.


Tag: daidaito , gado