• Bidiyo

Kundin Hotuna: Gasar cin tsidahu a Sin

Kundin Hotuna: Gasar cin tsidahu | Hotunan gasar cin tsidahu na kasar Sin

Kundin Hotuna: Gasar cin tsidahu

A kowace shekara ana shirya gasar gwanin cin tsidahu a kasar China, inda mahalarta ke goyayya tare da kokarin yi wa junan su fintinkau a wajen cin Ttsidahu,wanda ya fi cin borkono shi ne zakara.

A shekarar 2016, a yayin wata gasa a aka gudanar a garin Lijiang na yankin Yunnan, wani haifafen garin Chengdu na jihar Sinchuan ya ci tsidahu 47 a cikin minti 2 kacal.

Abinda yasa ya lashe lambar yabo ta wani makeken Borkono na zinari.


Tag: gasa , china , zinari , borkono , Kundin Hotuna: Gasar cin tsidahu