Türkiye
TRT Afirka Labarai
Türkiye
Zaluncin da Isra'ila take yi ya fi na ƴan Nazin Jamus, in ji Shugaban Turkiyya Erdogan
Da yake jaddada cewa sojojin Isra'ila sun kashe sama da yara 14,000 da ba su ji ba ba su gani ba a Gaza tun ranar 7 ga watan Oktoba, Erdogan ya sha alwashin ci gaba da zama muryar al'ummar Falasɗinawa da ake zalunta.Labarai
Duniya
Hezbollah ta kai hari kan sansanin Isra'ila a matsayin ramuwar gayya
Hare-haren da Isra'ila ta kwashe kwana 194 tana kai wa Falasɗinawa da ke Gaza sun kashe aƙalla mutum 33,843 da jikkata sama da mutum 76,575 a yayin da ƴan-kama-wuri-zauna da dakarun Isra'ila wajen kashe Falasɗinawa da ke Yammacin Kogin Jordan.Duniya