• Bidiyo

An jikkata mutane 7 a hari da wuka a Faransa

Mutane 7 ne suka jikkata sakamakon hari da wuka da aka kai a yanki na 19 da ke Paris Babban Birnin Faransa.

An jikkata mutane 7 a hari da wuka a Faransa

Mutane 7 ne suka jikkata sakamakon hari da wuka da aka kai a yanki na 19 da ke Paris Babban Birnin Faransa.

'Yan sanda sun kama maharin.

An bayyana cewar 2 daga cikin wadanda suka jikkata 'yan yawon bude ido ne daga Ingila.

An fara bincike kan harin wanda ba shi da alaka da ta'addanci.

Tag: Wuka , Hari , Faransa , Paris

Labarai masu alaka