An kai hari da makamin roka a kusa da Fadar Shugaban Kasar Afganistan

An kai hari da makaman roka har guda 12 akusa da Fadar Shugaban Kasar Afganistan Ashref Gani.

An kai hari da makamin roka a kusa da Fadar Shugaban Kasar Afganistan

An kai hari da makaman roka har guda 12 akusa da Fadar Shugaban Kasar Afganistan Ashref Gani.

Jami'an tsaro a Kabul sun bayyana cewa, an kai harin a lokacin da ake Sallar Idi.

An bayyana cewa, makaman na roka sun fada a kusa da ofishin jakadancin Amurka da helkwatar NATO da ke Afganistan.

An sanar da jikkata mutane 2 sakamakon harininda aka kuma kashe maharan.

Har yanzu babu wanda ya dauki alhakin kai harin.Labarai masu alaka