Tashe-tashen hankula sun yi sanadiyar rayuka uku a Kashmir

Sojojin Indiya 3 sun rasa rayukansu a wani tashin hankalin da aka yi a garin Cammu na yankin Kashmir.

Tashe-tashen hankula sun yi sanadiyar rayuka uku a Kashmir

Sojojin Indiya 3 sun rasa rayukansu a wani tashin hankalin da aka yi a garin Cammu na yankin Kashmir.

A cewar kafafan yada labaran kasar Indiya,hukumomi sun sanar da cewa mutane 3 sun mutu a wasu tashe-tashen hankula da aka yi a yankunan Handwara, Pulmawa da Chiwan.

A tsawon wannan shekarar, kusan mutane ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashe-tashen hankulan da suka kunno kai tsakanin Sojojin Indiya da ke Kashmir da kuma 'yan tada zaune tsaye na yankin.

Tag: indiya

Labarai masu alaka