Isra'ila ta kai wa sansanonin Hamas hari

Jiragen yakin Isra'ila sun kai hari sun kai hari kan sansanonin reshen Kungiyar Hamas mai daukar makamai da ake kira Izzuddin Al-Kassim a arewaci da yammacin Zirin Gaza.

Bayanan da aka samu daga hukumomin Falasdin na cewa, jiragen sama na yaki mallakar Isra'ila sun kaihari a unguwar Bayt Lahya da ke arewacin Zirin Gaza inda suka hari sansanin mayakan Izzuddin Al-Kassim da makaman roka 4.

Majiyoyin sun kuma ce, jiragen yakin na Isra'ila sun kai hari sun kai wa dakarun na Hamas wani harin a Yammacin Zirin Gaza.

Ma'aikatar Lafiya ta Falasdin da ke Gaza ta ce, a harin farko wani Bafalasdine ya samu rauni a kafa.Labarai masu alaka