Kasuwanci
TRT Afirka Labarai
Afirka
Gwamna Abba Kabir ya bai wa Sarki Muhammadu Sanusi II takardar naɗin sarauta
An miƙa wa Sarki Muhammadu Sanusi takardar sake naɗa shi ne a sarautar Kano kwana ɗaya bayan Gwamna Abba Kabir ya sa hannu kan gyaran Dokar Masarautun Kano. Sanusi ya fara zama Sarkin Kano a 2014, Gwamnatin Ganduje ta sauke shi a 2019.Labarai
Duniya
Kotun MDD za ta yanke hukunci a ƙarar da Afirka ta Kudu ta shigar da Isra'ila
Afirka ta Kudu ta nemi Kotun Majalisar Ɗinkin Duniya ta ayyana cewa Isra’ila ta saɓa dokokin kisan kiyashi na majalisar, kana ta buƙaci a dakatar da yaƙin Isra'ila a Gaza da kudancin Rafah cikin gaggawa, tare da sauƙaƙa hanyoyin kai kayayyakin agaji.Duniya
Ebrahim Raisi: An fitar da rahoto kan hatsarin jirgin da ya halaka shugaban Iran
Binciken farko da aka gudanar kan hatsarin jirgin helikwaftan da ke ɗauke da shugaban Iran Ebrahim Raisi da ministan harkokin wajen ƙasar da sauran manyan mutane, ya nuna cewa babu wata alama ta harbin bindiga ko hari a kan jirgin.Duniya