Sojojin Siriya na ci gaba da kashe fararen hula a kasar

Fararen hula 5 ne suka mutu sakamakon hare-haren da sojojin Bashar Al-Assad suka kai a yankin Gabashin Guta da suka yi wa kawanya.

Sojojin Siriya na ci gaba da kashe fararen hula a kasar

Fararen hula 5 ne suka mutu sakamakon hare-haren da sojojin Bashar Al-Assad suka kai a yankin Gabashin Guta da suka yi wa kawanya.

Dakarun na Assad sun kia hare hare a unguwannin Beyt Sava, Misraba, Sakba, Arbin, Merc, Cisrin, Medyere da Hammuriye da ke gundumomin Duma da Haresta na Gabashin Guta.

Ma'aikatan ceto da ke aiyuka sun samu nasarra kubutar da mutane da dama daga karkashin ginin da ya rushe. 

An kai wadanda sukamjikkata zuwa asibitocin yankin.

Wata majiya ta masu kare rayukan fararen hula ta de, daga ranar 14 ga watan Nuwamban 2017 zuwa yau an kashe fararen hula 312 a Gabshin Guta.

Tag: Guta , Siriya , Hari

Labarai masu alaka