Munanar yanayi ya tsugunar da dubunnan mutane a Amurka

Tsananin iska a jihar Indiana ta Amurka da kuma cikowar kogin Michigan ya jefa dubunnan mutane cikin halin tsaka mai wuya.

Munanar yanayi ya tsugunar da dubunnan mutane a Amurka

Tsananin iska a jihar Indiana ta Amurka da kuma cikowar kogin Michigan ya jefa dubunnan mutane cikin halin tsaka mai wuya.

A Chicago kuma an rufe hanyoyi da dama sakamakon ambaliyar kogin ynakin.

An gargadi jama'ar yankin sakamkon iskar da ke ci gaba da kadawa.

Baya ga iska da ruwan sama, dusar kankara ta rufe hanyoyi da dama a jihar ta Indiana.Labarai masu alaka