Jirgin sama ya fado a Indiya

Mutane 4 ne suka mutu inda wasu 3 suka jikkata sakamakon hatsarin wani jirgin sama mai saukar ungulu a kasar Indiya.

Jirgin sama ya fado a Indiya

Mutane 4 ne suka mutu inda wasu 3 suka jikkata sakamakon hatsarin wani jirgin sama mai saukar ungulu a kasar Indiya.

Bayanan da kafafan yada labaran kasar suka fitar na cewa, kakakin rundunar sojin ruwan Indiya D. Sharma ya bayyana jirgin a matsayin mallakin kamfanin man fetur na kasar, kuma ya tashi daga birnin Mumbai zuwa tekun Oman.

Sharma ya ce, ana ci gaba da neman mutane 3 da suka bace.Labarai masu alaka