• Bidiyo

Shugaban Kasar Faransa Macron ya ziyarci Saudiyya

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya ziyarci Saudiyya bayan ya kammala ziyartar kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.

Shugaban Kasar Faransa Macron ya ziyarci Saudiyya

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya ziyarci Saudiyya bayan ya kammala ziyartar kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.

A ziyarar ta ba zata da Macron ya kai riyadh an tattauna batun yaki da ta'addanci da kumashirin Nukiliyar Iran.

Macron ya ce, yana da matukar muhimmanci a hada kai waje daya don yaki da ta'addanci tare da samar da tsaro a yankunansu.

A yayin ziyarar Macron ya ce, yana da matukar muhimmanci a tsare kasar Labaranan baki dayanta.

Da ya ke tabo batun Nukiliyar Iran, Macron ya ce, baya ga wannan batu akwai bykatar sake nazari game da kokawa da gwada kwanji da kasashen yankin suke yi.Labarai masu alaka