• Bidiyo

Bincike: Cin Rumfar Kwadi na hada tsufa da wuri

Malaman Kimiyya a Amurka sun bayyana cewa, cin rumfar kwadi yadda ya kamata na hana tsufa dawuri.

Bincike: Cin Rumfar Kwadi na hada tsufa da wuri

Malaman Kimiyya a Amurka sun bayyana cewa, cin rumfar kwadi yadda ya kamata na hana tsufa dawuri.

Labaran da aka fitar a shafin yanar gizon jami'ar Pensylvania na cewa, rumfar kwadin na kunshe da sinadaran ergotionein da glutation wadanda suke hana mutum tsufa da wuri.

Wadannan zinadarai na taimaka wa jikin dan adam ya yi watsi da wahalhalunsa.

Farfesa Robert Beelman na jami'ar ta Pensylvania ya ce, sinadaran na taimaka wa wajen kare mutum daga lahanin zafi.Labarai masu alaka