Bahrayn na tattauna wa da Rasha don sayen S-400

Gwamnatin kasar Bahrayn na tattaunawa da gwamnatin Rasha kan sayen garkuwar makami mai linzami ta S-400.

Bahrayn na tattauna wa da Rasha don sayen S-400

Gwamnatin kasar Bahrayn na tattaunawa da gwamnatin Rasha kan sayen garkuwar makami mai linzami ta S-400.

Kwamandan Tsaron Masarautar Bahrayn Nasir Bin Hamad Al-Halife ya tattauna da manema labarai a wajen taron kayan tsaro na BIDEC 2017 inda ya ce, a yanzu sun yi yarjejeniya da Rasha kan sayen S-400.

A baya-bayan nan Rasha ta sayarwa da Turkiyya da Saudiyya garkuwar ta S-400.Labarai masu alaka