• Bidiyo

Turkiyya ta aike da taimakon magungunan ciwon daji ga yaran kasar Barazil

Hukumar Hadin Gwiwa da Tallafi ta Turkiyya TIKA ta bayar da taimakon magunduna ga yara kanana da ke fama da ciwon daji a garin Sao Paulo na kasar Baraziliya.

Turkiyya ta aike da taimakon magungunan ciwon daji ga yaran kasar Barazil

Hukumar Hadin Gwiwa da Tallafi ta Turkiyya TIKA ta bayar da taimakon magunduna ga yara kanana da ke fama da ciwon daji a garin Sao Paulo na kasar Barazil.

An mika kayayyakin magunguna a wani biki da TIKA ta gudanar a cibiyar kula da lafiya ta garin.

Ofishin Jakadancin Turkiyya da ke Sao Paulo ne ya shirya bayar da magungunan wanda wannan ne aiki na farko da TIKA ta yi a kasar.

Cibiyar na bayar da taimako wajen maganin ciwon na daji ga yaran da lamarinsu ya yi tsamari.Labarai masu alaka