Gurɓatar yanayi tayi ƙamari a Nahiyar Turai

An bayyana cewa a ko wacce shekara kimanin mutane dubu 400 ke mutuwa a sanadiyar gurɓatar yanayi a yankunan nahiyar turai.

Gurɓatar yanayi tayi ƙamari a Nahiyar Turai

An bayyana cewa a ko wacce shekara kimanin mutane dubu 400 ke mutuwa a sanadiyar gurɓatar yanayi a yankunan nahiyar turai.

Hukumar kula da yanayin a Nahiyar Turai ta bayar da wannan sanarwar yanayin 2017.

Sanarwar ta nuna cewa gurɓatar yanayi na faruwa dalilin aiyukan kanfunan, maganin noma da hayakin ƙarafun sufuri.

Daga cikin ma'adanai da suka fi cutar da mutane dai itace hidrojen dioxide da ozen. Hakan dai na sanya mutuwar mutane dubu 500 da sauri a nahiyar.Labarai masu alaka