Dutsen Shinmoedake na ci gaba da aman wuta a Japan

Hukumar Kula da Yanayi ta kasar Japan ta fitar da sanarwa cewa, bayan shekaru 6 dutsen Shinmoedake ya dawo da aman wuta inda tarnakin hayakin da ya ke fitar wa ya kai nisan kilomita 1.7 a sararin samaniya.

Tashar talabijin ta TBS da ke Japan ta bayyana cewa, hayakin ya mamaye garuruwa 4 da ke kusa da dutsen.

Akwai duwatsu sama da 100 da suke fitar da wuta a kasar Japan.Labarai masu alaka