An kasa shawo kan gobarar daji da ta kama a jihar Kalifoniya ta Amurka

Ya zuwa yanzu mutane 21 ne suka mutu sakamakon gobarar daji da ta kama kuma aka kasa shawo kanta tsawon wkanaki 3 a jihar Kalifoniya ta Amurka.

Gobarar ta mamaye yanki mai girman hekta dubu 70 inda gidaje dubu 3,500 suka kone kurmus.

Yadda ake cikin yanayi na trani da kuma kadawar iska ya sanya wutar yaduwa cikin sauri.

An bukaci kusan mutane dubu 20 su bar gidajensu.

Tuni aka kwashe dukkan jama'ar garinCalistoga su sama dadubu 5. Labarai masu alaka