Girgizar kasa ta afku a Japan

Girgizar kasa mai karfin awo 6 ta afku a kasar Japan.

Girgizar kasa ta afku a Japan

Girgizar kasa mai karfin awo 6 ta afku a kasar Japan.

Hukumar Bincike Kan Yanayin Kasa ta Amurka ta bayyana cewa, girgizar ta fku a nisan kilomita 255 kudu maso-gabashin garin Ishinomaki kuma a karkashin kasa da zurfin kilomita 10.

Rahotannin farko da aka samu na cewa, ba a samu asarar rai ko dukiya ba sakamakon girgizar.Labarai masu alaka