Farashin Abinci ya tashi a duniya

Hukumar noma da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyyana harhauran farashin kayan abinci a cikin watan Satumba a dukkan fadin duniya.

Farashin Abinci ya tashi a duniya

Hukumar noma da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyyana harhauran farashin kayan abinci a cikin watan Satumba a dukkan fadin duniya.

Binciken ya nuna cewa kayan masarufi da sauransun farashinsu yayi tashin gauran zabbi inda ma'aunin farashin yakai 178 dake nuna karuwar kaso 0.8 cikin dari.

Farashin kayan lambu ya karu da kashi 4.6 cikin watan idan aka kwatanta da shekarar bara, haka kuma farashin kayan madara da sugar sun karu da kaso 2.1 cikin dari.
 Labarai masu alaka