TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Rashin hankalin da Isra'ila take yi na kai wa fararen-hulan Gaza hari ya nuna gazawar sojojinta — Hamas
Hare-haren da Isra'ila ta kwashe kwana 194 tana kai wa Falasɗinawa da ke Gaza sun kashe aƙalla mutum 33,843 da jikkata sama da mutum 76,575 a yayin da ƴan-kama-wuri-zauna da dakarun Isra'ila wajen kashe Falasɗinawa da ke Yammacin Kogin Jordan.Duniya
Akwai yiwuwar ci gaba da fuskantar tashin hankali a Gabas ta Tsakiya har sai an daina da kisan ƙare dangi a Gaza — Erdogan
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 193 tana yi da Falasɗinawa da ke Gaza ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 33,797 da jikkata sama da mutum 76,465 a yayin da ƴan-kama-wuri-zauna da dakarun Isra'ila wajen kashe Falasɗinawa da ke Yammacin Kogin Jordan.Türkiye
Tauraron ɗan'adam na farko na Turkiyya da ke sa idanu a duniya ya shafe shekara guda a sama
IMECE da aka harba sama a ranar 15 ga Afrilun 2023, ya gudanar da aikinsa cikin nasara, in ji Ministan Fasahar Ƙere-Ƙere da Masana'antu na Turkiyya, yana mai ƙarawa da cewar Turkiyya ta bayyana bajintarta a fagen fasahar zuwa sama.Afirka
Za a gurfanar da mutanen da ake zargi da rajin kafa ƙasar Yarbawa a kotu - Ƴan sanda
A ranar asabar da ta wuce ne, ƴan sanda suka kama ƴan kungiyar rajin kafa kasar Yarbawa bayan mamayan da suka yi wa Ofishin gwamnar Oyo da kuma majalisar dokokin jihar suna masu sanye da kayan soji da rike makamai daban-daban da kuma tutar kasarsu.Duniya