Tambaya Da Amsa

A wanne gari aka gudanar da gasar wasannin Kurame ta duniya ta shekarar 2017?

  1. Istanbul
  2. Samsun
  3. Adana

Za a bada kyaututtuka ga mutane 3 da suka sami nasarar amsa wannan tambaya dai-dai. Za kuma a zabe su ne ta hanyar yin canke bayan sun aiko da amsar tasu.

Za ku iya turo da amsoshinku har nan da karshen watan Agusta. Sai ku ziyarci shafinmu na yanar gizo na trt.net.tr/hausa don cike gurbin amsar tambayar tare da aikowa.

Sai mun ji daga gare ku. Daga nan TRT Hausa Muryar Turkiyya.


Amsa Tambayawar Wannan Watan