An yi bukukuwan ranar ciwon daji ta duniya a Turkiyya

Sakamakon zagayowar ranar 4 ga Fabrairu ta ciwon daji ta duniya an haskaka dukkan wasu alamomi na Istanbyl da haske launin shudi da ruwan goro.

sehitler koprusu mavi-turuncu.jpg
galata koprusu mavi-turuncu1.jpg

Sakamakon zagayowar ranar 4 ga Fabrairu ta ciwon daji ta duniya an haskaka dukkan wasu alamomi na Istanbyl da haske launin shudi da ruwan goro.

Kungiyar Yaki da Ciwon Daji ta Duniya (UICC) tare dsa sauran kungiyoyi na gudanar da bikin wannan rana.

A karkashin gangamin da aka gudanar an bukaci jaam'a da su dauki matakan hana cutar yaduwa tare da tallafawa wadanda ta ke damu.

An haskaka manyan gurarea a Istanbul da suka hada da manyan gadodji da hasumiyoyi da haske launin shudi da ruwan goro.Labarai masu alaka