An fara karbar takardun neman tallafin karatu na gwamnatin Turkiyya na 2019

An fara karbar takardun daliban kasashen waje dake neman tallafin karatu daga gwamnatin Turkiyya don shiga jami'o'İn kasar.

An fara karbar takardun neman tallafin karatu na gwamnatin Turkiyya na 2019

An fara karbar takardun daliban kasashen waje dake neman tallafin karatu daga gwamnatin Turkiyya don shiga jami'o'in kasar.

Dalibai za su iya tura takardunsu a tsakanin 15 ga Janairu da 20 ga Fabrairun 2019.

Za kuma su tura takardun ne ta adreshin yanar gizo na https://www.turkiyeburslari.gov.tr/

 Labarai masu alaka