Erdogan ya kaddamar da wakokin gargajiyar Turkiyya na (CSO) 2018-2019

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya jagoranci kaddamar da wakokin garjiya na (CSO) 2018-2019 a fadarsa da ke Bestepe a loakcin da aka gudanar da kade-kade na musamman.

Erdogan ya kaddamar da wakokin gargajiyar Turkiyya na (CSO) 2018-2019
Bidiyon wakar gargajiya da aka gabatar a Fadar Shugaban Kasar Turkiyya
Bidiyon wakar gargajiya da aka gabatar a Fadar Shugaban Kasar Turkiyya

Bidiyon wakar gargajiya da aka gabatar a Fadar Shugaban Kasar Turkiyya.

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya jagoranci kaddamar da wakokin garjiya na (CSO) 2018-2019 a fadarsa da ke Bestepe a loakcin da aka gudanar da kade-kade na musamman.

Rengim Gokmen ne ya jagoranci mawakan da ke wajen inda mawakan ma'aikatar raya al'adu da yawon budeido tare da na Opera na Kasa suka cashe tare da jagorancin mawaka irin su Ezgi Yıldırım, Bülent Bezdüz da Zafer Erdaş.

An rera wakoki irin su na "Zahide'm" ta Neşet Ertaş, "Yunus Emre Oratoryosu" ta Adnan Saygun da sauranwakoki na Turkanci.

A karshen taron Shugaban Majalisar Dokokin Turkiyya Binali Yildirim ya taya ya godewa mawakan a madadin dukkan masu kallo bisa irin kokarin da suka yi tare da fasahar da suka nuna.

A gefe guda kuma an yada taron kai tsaye ata shafin Twitter na Shugaba Erdogan.Labarai masu alaka