TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta yi luguden wuta a Gaza a yayin da Kwamitin Tsaro na MDD ya gudanar da taro
Isra'ila ta kwashe kwana 229 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 36,096 — kaso 71 daga cikinsu jarirai, mata da yara — sannan ta jikkata mutum 81,136, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Afirka
Hukumar Alhazan Nijeriya ta ƙaryata zargin bai wa mahajjata abinci kaɗan
A ranar Talata ne aka fara yaɗa hoton nau’in abincin karin kumallo da ke nuna kunu kaɗan a wani mazubi da kuma ƙosai ƙwaya uku, inda aka ce wani ɗan jarida ne ya fara yaɗawa don nuna yadda ake “bai wa mahajjata abinci kaɗan bayan biyan N8m na Hajji.”Afirka