"Abincin Turkiyya yafi na ko wacce kasa dadi"

Shahararren dan kwallon kasar Holan mai suna Wesley Sneijder ya bayyana cewar babu wani abincin da yafi na kasar Turkiyya a gurunsa.

"Abincin Turkiyya yafi na ko wacce kasa dadi"

Shahararren dan kwallon kasar Holan mai suna Wesley Sneijder ya bayyana cewar babu wani abincin da yafi na kasar Turkiyya a gurunsa.

Dan wasan daya taba zama a Galatasaray an ganshi a wani gidan abinci a  kasar Katar inda a hirar da aka yi dashi ya bayyana cewar yafi bukatar abincin kasar Turkiyya fiye da na ko wacce kasa.

Sneijder, wanda a yanzu yana wasa a kungiyar kwallon kafar El-Garafe dake Katar tare da abokansa sun ziyarzci wani gidan cin abincin Turkiyya mai suna "Sazeli" dake garin Doha domin yin kalaci.

 Labarai masu alaka