Turkiyya kasa ce mai ba wa mabiya sauran Addinai damar rayuwa a cikinta

A gundumar Gevas ta lardin Van da ke Turkiyya kuma a Majami'ar Akdamar maş sunan tsaunin an gudanar da bikin da ba a yi shi ba tun bayan shekaru 3.

Ministan Raya Al'adu da Yawon Bude Ido Mehmet Nuri Ersoyya bi diddigin bikin na Kiristocin Armeniya wanda wakilin Patrick da ke Turkiyya Başepiskopos Aram Ateşyan d jama'arsa da suka hada da Episkopos Sahak Maşalyan da mataimakin Patrick Janar Mağakya Beskisizyan. Daruruwan mutane daga ciki da wajen Turkiyya ne suka halarci taron.

Akwai jama'ar Kiristoci 'yan asalin Armeniya da ke rayuwa a Turkiyya.Labarai masu alaka