Shugaba Erdoğan ya gana da sarkin Kuwait

Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gana da sarkin Kuwait Sheikh Sabah Al Jabir Al Sabah ta wayar tarho inda ya miƙa ta'aziyarsa ga rasuwar ɗan uwan sarkin Sheikh Feriha El Ahmed Al Jabir Al Sabah.

Baya ga fatan samun rahama ga marigayin, shugaba Erdoğan ya tattauna da sarkin akan lamurkan da suka shafi ƙasashen biyu.

Shugabannin biyu sun aminta akan ci gaba da musayar bayanai tsakaninsu domin inganta dangantakar dake tsakanin kasashen biyu.

 Labarai masu alaka