Gobara ta lakume gidan ajje kayan tarihi na Barazil

Wata gobara ta kama a gidan ajje kayan tarihi na kasa da ke Rio de Janero Babban Birnin Barazil.

Gobara ta lakume gidan ajje kayan tarihi na Barazil

Wata gobara ta kama a gidan ajje kayan tarihi na kasa da ke Rio de Janero Babban Birnin Barazil.

ma'aikatan kwana-kwana sun yi ta kokarin kashe gobarar.

Gidan ajje kayan tarihin wanda a baya gidan zaman iyalan masarautar Portugal ne wanda ya yi shekaru 200 yana dauke da kayan tarihi sama da miliyan 2.

Shugaban kasar Michel Temer ya fitar da sanarwa ta shafin Twitter inda ya ce, wannan rana ce mummunan ga dukkan jama'ar barazil, ba za a iya auna asarar da aka yi a gidan ajje kayan tarihin ba.Labarai masu alaka